Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata APK

Version 1.0 - com.andromo.dev874697.app1005131
andromo,dev874697,app1005131,books,reference,kalaman,tsara,mata

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata apk

APP Information

Download Version 1.0 (11)
Apk Size4.27 MB
App Developersabilujmr
Malware CheckTRUSTED
Install on Android4.1.x and up
App Packagecom.andromo.dev874697.app1005131.apk
MD5112486c273839d33b371860a18d35026
Rate5
Website https://x653ad201.app-ads-txt.com

Download Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata 1.0 APK

App Description

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata is andromo,dev874697,app1005131,books,reference,kalaman,tsara,mata, content rating is Everyone (PEGI-3). This app is rated 5 by 1 users who are using this app. To know more about the company/developer, visit sabilujmr website who developed it. com.andromo.dev874697.app1005131.apk apps can be downloaded and installed on Android 4.1.x and higher Android devices. The Latest Version of 1.0 Available for download. Download the app using your favorite browser and click Install to install the application. Please note that we provide both basic and pure APK files and faster download speeds than APK Mirror. This app APK has been downloaded 97+ times on store. You can also download com.andromo.dev874697.app1005131 APK and run it with the popular Android Emulators.

wannan sabuwar manhaja tamu mai suna 'soyayya da tsara mata;' mun hada ta ne domin maza da kuma mata wadda suke sabbi a soyayya ko wayanda zasu fara soyayya, ta yadda zasu koyi irin kalamai da kuma dabi'un mata da maza wadda kowa yakeso da wanda basa so. 

Kuma wanna manhaja ta dauko wassu sabbin zafafan kalaman soyayya wayanda suke jawo hankalin mace ko hankalin namiji yaji ya kamu ko ta kamo da soyya cikin hikima da ilimi duk a cikin wannan manhaja tamu. 

Kadan daga cikin irin abubuwan da suke ciki wanda zaka ko zata koya sun hada da kamar su:

HALAYEN DA MATA SUKAFI TSANA A WAJEN MAZA. 

Akwai wasu halaye daya kamata ka daina lokachin da zakaje wajen mace dan nemaan soyayyarta da kuma lokachin da ka zama wanda take so. 

1 Yawan tambaya mai wannan halayya ya kan fita daga zuciyar mata 

2 kasani dole ne ka dan yiwa wadda kake so hidima koda kuwa ba aurenta zakayi ba, mata basu son marowacin saurayi, kai da kanka ma tuni kasan kyauta na jawo shakuwa shakuwa kuwa tana saka SO. 

3 Idan ka tabbata ka zama wanda take so sosai to kaima sai ka dan ja naka class din,kilan kace meyasa to ka lura ko abinci ne kake kullum isarka zaiyi itama mace ai haka take 

4 yanada kyau kwarai ka zama gwani wajen furta KALAMAN SO suma suna taka muhimmiyar rawa ka zama mai matukar tsafta,dan kuwa kamar yadda kake ganin yam mata idan sun dau wanka kaji sun birgeka,haka suma matan kalar wadannan samarin ke birgesu. 

DABARAR SACE ZUCIYAR BUDURWA DA KAKE KAUNA. 

FARKON HADUWARKU yanzu lokachi ya chanza an daina furtawa yam mata KALMAR SO a haduwar farko, lallai ne idan kana so kasamu karbuwa wajen mace to kasamu wata hanya wadda zaku ringa haduwa kuna fira, 

A cikin firar kada ka kuskura ka nuna mata alamomin So ka kyaleta zuwa gaba zata sani kayi kokarin sakata daria a lokacin da kuke tare, idan kuka fara shakuwa ka ringa nuna mata duk duniya bakaga macen data tsaru ba kamarta amma kada ka zaKe a wannan fannin, 

Sannu a hankali sai ka fara aika mata text ta ido kuma zuwa lokachin ka dan ringa tambayarta cewa Wai wane mai tsananin sa,a ne ya mallaki zuciyar wannan tsadaddiyar yarinyar ? 

Idan har ta basar da zanchen tofa kachi gari ko kuma tace ma wani ne kuma taKi fada maka sunansa to kai din take nufi sai achigaba da buga Harqallah 

Bugu da kari wannan babbar manhaja tamu tana da alaka da wayannan muhimman abubuwa a duniyar soyayya a koda yaushe kamar irin su: 

* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* yadda ake soyayya
* rayuwar aure da soyayya
* soyayya da amana 
* soyayya
* Soyayya
* littafan soyayya
* soyayya da tausayi 
* hakkin miji akan matarsa
* matar aure, matar sunnan
* soyayya zalla 
* soyayya da kishi
* hausa
* soyayyar hausawa
* aure, auren hausawa
* soyayya da aure 
* kalaman Sace Zuciyar mata
* soyayya da rikon amana
* soyayya 
* koyi soyayya
* soyayya zallah 
* soyayya da farin ciki
* zaman aure
* soyayyar zamani 
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya 
* soyayyar zamani da yan zamani
* littafan soyayya 
* masoya
* littafin soyayya 
* ilimin soyayya
* aure da jima'i 
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure 
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya 
* samfurin kalaman soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin kalaman soyayya a hausa
* sakonnin soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da aure 
* rayuwar soyayya da aure da jima'i 

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
 

App ChangeLog

  • * soyayya da aure
  • * soyayya da shakuwa
  • * kalaman soyayya
  • * samfurin kalaman soyayyar hausa
  • * kalaman soyayya hausa da turanci
  • * soyayya
  • * soyayya zallah
  • Soyayya da jima'i

App Screens

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata App Screen 1Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata App Screen 2Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata App Screen 3Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata App Screen 4Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata App Screen 5Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata App Screen 6Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata App Screen 7Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata App Screen 8

Apk scan results


Apk Scaned By TotalVirus Antivirus,com.andromo.dev874697.app1005131.apk Was Pure And Safe.

Scan Stats:harmless:0|type-unsupported:11|suspicious:0|confirmed-timeout:0|timeout:11|failure:0|malicious:0|undetected:54|
Name:
SHA-1:1167feb17674d3868ac336c0fa82ef6a0a1a89a9
SHA-256:0d2df5d69f4f5671569a092adba43d25c8f9f882a915ccea594cad40f6b21f68
SSDEEP:98304:26yjALDfOhc9zdgCPJqd8EQb7CQzTUYYM8DarZR9H:2zjAXOmjqmn/Cb7arpH
File type:Android
Magic:Zip archive data, at least v2.0 to extract, compression method=deflate
File size:4478988
Uncompressed Size:7812578
Contained Files	:844
Contained Files By Type:xml:336,dex:1,MF:1,RSA:1,jpg:3,txt:1,SF:1,png:463,

Older Versions

More Android Apps to Consider

Google Play Reviews

  1. Sidi Smert-avatar

    Sidi Smert

    Try to be completing each sentence

  2. Ibrahim Saleh-avatar

    Ibrahim Saleh

    This app totally thought me how make my girlfriend feel happy about me and to even conquer the whole of her heart that is why I must give this app five star

  3. Smærth Eishqcks Knight-avatar

    Smærth Eishqcks Knight

    Thank you so much, wish you more experience ahead😊

  4. Aliyu Musa Yakasai-avatar

    Aliyu Musa Yakasai

    This app help me very well i love the app

  5. Adamcy gureen-avatar

    Adamcy gureen

    Nice app thanks so much

  6. Saifullah Aminu-avatar

    Saifullah Aminu

    It worked hard

  7. Gambo Jungudo-avatar

    Gambo Jungudo

    The app is very nice

  8. Saleem Musa-avatar

    Saleem Musa

    These app is the best

  9. Aishatu Sbladan-avatar

    Aishatu Sbladan

    Awesome thanks for the app

  10. Yahaya Abubakar jibril-avatar

    Yahaya Abubakar jibril

    nice and lovely