Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 cover image
Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 icon

Wakokin Hafiz Abdallah Mp3

ZaidHBB · com.andromo.dev492494.app706374

0.0 10,000 10,000 v1.3 52.8 MB SDK 16+ PEGI-3 · Everyone

Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 1 Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 2 Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 3 Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 4 Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 5 Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 6 Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 7 Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 screenshot 8
UpdatedMar 3, 2021
PublishedFeb 16, 2021
Packagecom.andromo.dev492494.app706374
MD5f4f5bdf39c0dd885ca557d454709964a
SHA1 (signer)E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9B
Signed byCN=Andromo App, OU=Development, O="Andromo.com L=Winnipeg", ST=MB, C=CA
Malware scanTRUSTED
Contact[email protected]
Privacy policyView

What's new

*Bug Fixed

Description

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun kasidun Hafiz Abdallah. Ku sauko da application din a wayoyin ku don more sauraron dadadan kasidun wanda daliban hafiz din suka rera. Kasidun da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>Batula
>Da'ira
>Alama
>Tambaya
>Amincin Rayuwa
>Babbar Rana
>Banda Buri
>Bakuraishiya
>Da'ira 2
>Kanzul Mudalsam
>Maigida
>Nasurul Hakki
>Nemanka Nake
>Sayyida Fadima Ce
>Haddi
>na Tunani
>Shugabar Kowa
>Kamfata
>Ramla da Murja- Ina Gaida Kai

Sannan mun saka wasu dadadan kasidu wanda bana Hafiz ba a ciki wato Mazo Jamu Muyi Gaba da Rayuwa Tana Faruwa. Haka zalika akwai sabuwar wakar Hafiz da yayi akan social Media itama tana ciki.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Permissions (6)

Wakokin Hafiz Abdallah Mp3 requests the following Android permissions:

Tags

Related apps