Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum cover image
Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum icon

Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum

Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Uwa Ta Gari" da ma wasu tare da Sheikh Guruntum.

ZaidHBB · com.andromo.dev492494.app845515

0.0 10,000 10,000 v2.0 52.7 MB SDK 19+ PEGI-3 · Everyone

Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum screenshot 1 Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum screenshot 2 Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum screenshot 3 Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum screenshot 4 Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum screenshot 5 Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum screenshot 6
UpdatedJun 10, 2024
PublishedDec 19, 2020
Packagecom.andromo.dev492494.app845515
MD5f7e6347c1319d125dca38d00c331c11d
SHA1 (signer)E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9B
Signed byCN=Andromo App, OU=Development, O="Andromo.com L=Winnipeg", ST=MB, C=CA
Architecturesarm64-v8a
Malware scanTRUSTED
Websitehttps://m537378e1.app-ads-txt.com
Contact[email protected]
Privacy policyView

What's new

*New User Interface

*Performance Improvements

*Added Sleep Timer

Description

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Uwa ta Gari, Illolin Shaye Shaye, Illolin cin bashi, In baka ji bari ba..., Fitinar Dukiya da sauran su.

Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Required features

Permissions (12)

Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum requests the following Android permissions:

Tags

Related apps