Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata app icon

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata

sabilujmr · com.andromo.dev874697.app1005131

Not rated yet 10K+ downloads v1.0 4.3 MB Android 4.1+ PEGI 3 · Everyone

At a glance

Latest version
v1.0 (11)
Updated
Oct 4, 2020 (6 years ago)
APK size
4.3 MB
Requires
Android 4.1+ (API 16)
CPU support
Any (no native code)
Category
Books & Reference (app)
Permissions
4
Website
x653ad201.app-ads-txt.com
Developer contact
[email protected]

About this APK

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata is an app by sabilujmr in the Books & Reference category. It has no native code, so it runs on any Android processor.

It asks for 4 permissions, none of them sensitive.

What's new in v1.0

* soyayya da aure * soyayya da shakuwa * kalaman soyayya * samfurin kalaman soyayyar hausa * kalaman soyayya hausa da turanci * soyayya * soyayya zallah Soyayya da jima'i

Description

From the listing uploaded by “split-store”.

wannan sabuwar manhaja tamu mai suna 'soyayya da tsara mata;' mun hada ta ne domin maza da kuma mata wadda suke sabbi a soyayya ko wayanda zasu fara soyayya, ta yadda zasu koyi irin kalamai da kuma dabi'un mata da maza wadda kowa yakeso da wanda basa so. Kuma wanna manhaja ta dauko wassu sabbin zafafan kalaman soyayya wayanda suke jawo hankalin mace ko hankalin namiji yaji ya kamu ko ta kamo da soyya cikin hikima da ilimi duk a cikin wannan manhaja tamu. Kadan daga cikin irin abubuwan da suke ciki wanda zaka ko zata koya sun hada da kamar su: HALAYEN DA MATA SUKAFI TSANA A WAJEN MAZA. Akwai wasu halaye daya kamata ka daina lokachin da zakaje wajen mace dan nemaan soyayyarta da kuma lokachin da ka zama wanda take so. 1 Yawan tambaya mai wannan halayya ya kan fita daga zuciyar mata 2 kasani dole ne ka dan yiwa wadda kake so hidima koda kuwa ba aurenta zakayi ba, mata basu son marowacin saurayi, kai da kanka ma tuni kasan kyauta na jawo shakuwa shakuwa kuwa tana saka SO. 3 Idan ka tabbata ka zama wanda take so sosai to kaima sai ka dan ja naka class din,kilan kace meyasa to ka lura ko abinci ne kake kullum isarka zaiyi itama mace ai haka take 4 yanada kyau kwarai ka zama gwani wajen furta KALAMAN SO suma suna taka muhimmiyar rawa ka zama mai matukar tsafta,dan kuwa kamar yadda kake ganin yam mata idan sun dau wanka kaji sun birgeka,haka suma matan kalar wadannan samarin ke birgesu. DABARAR SACE ZUCIYAR BUDURWA DA KAKE KAUNA. FARKON HADUWARKU yanzu lokachi ya chanza an daina furtawa yam mata KALMAR SO a haduwar farko, lallai ne idan kana so kasamu karbuwa wajen mace to kasamu wata hanya wadda zaku ringa haduwa kuna fira, A cikin firar kada ka kuskura ka nuna mata alamomin So ka kyaleta zuwa gaba zata sani kayi kokarin sakata daria a lokacin da kuke tare, idan kuka fara shakuwa ka ringa nuna mata duk duniya bakaga macen data tsaru ba kamarta amma kada ka zaKe a wannan fannin, Sannu a hankali sai ka fara aika mata text ta ido kuma zuwa lokachin ka dan ringa tambayarta cewa Wai wane mai tsananin sa,a ne ya mallaki zuciyar wannan tsadaddiyar yarinyar ? Idan har ta basar da zanchen tofa kachi gari ko kuma tace ma wani ne kuma taKi fada maka sunansa to kai din take nufi sai achigaba da buga Harqallah Bugu da kari wannan babbar manhaja tamu tana da alaka da wayannan muhimman abubuwa a duniyar soyayya a koda yaushe kamar irin su: * soyayya da shakuwa * kalaman soyayya masu dadi * yadda ake soyayya * rayuwar aure da soyayya * soyayya da amana * soyayya * Soyayya * littafan soyayya * soyayya da tausayi * hakkin miji akan matarsa * matar aure, matar sunnan * soyayya zalla * soyayya da kishi * hausa * soyayyar hausawa * aure, auren hausawa * soyayya da aure * kalaman Sace Zuciyar mata * soyayya da rikon amana * soyayya * koyi soyayya * soyayya zallah * soyayya da farin ciki * zaman aure * soyayyar zamani * yadda ake soyayya * kalaman soyayya * soyayyar zamani da yan zamani * littafan soyayya * masoya * littafin soyayya * ilimin soyayya * aure da jima'i * rayuwar aure da zaman aure * rayuwar aure * ilimin aure da soyayya * makauniyar soyayya * samfurin kalaman soyayya * soyayya zallah * sakonnin kalaman soyayya a hausa * sakonnin soyayya * kundin kalaman soyayya * kundin masoya * soyayya da aure * rayuwar soyayya da aure da jima'i Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.

Security & authenticity

Security rating: Trusted

Signing certificate

  • Certificate with Google's generic name Google Play App Signing gives the keys it manages this name, but anyone can put it in a certificate, so this alone proves nothing.

Store checks and file details

  • Developer signature verified Oct 6, 2020
  • Antivirus scan passed Jan 8, 2021
  • Signed byCN=Android, OU=Android, O=Google Inc., L=Mountain View, ST=California, C=US
  • Signing certificate (SHA-1)FE:5B:05:25:5D:3D:5D:E2:3F:1C:18:DF:3C:C4:C7:A0:A3:7E:2B:82
  • File MD52e28556d6e017d0d8c58d51a3abec19e
  • Uploaded by “split-store” Gold tier · 24,358 followers · uploading since 2019

Scans and ratings come from the source store; the certificate comparisons are AAPKs's own, made from the files' published signatures. AAPKs doesn't scan files itself — compare the MD5 and signer after downloading.

Permissions (4)

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata requests 4 permissions, none of them sensitive.

Required hardware & features

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata APK: questions and answers

Can I install this APK over the version I already have?

Only if it is signed with the same certificate as the copy on your phone and isn't an older version. If Android says “App not installed”, the certificates differ; uninstalling your copy first works but deletes its data unless it is backed up.

Is the Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata APK safe?

No one can promise that a file is safe, but some things can be checked. The source store rates this file Trusted. After downloading, check that the file's MD5 is 2e28556d6e017d0d8c58d51a3abec19e.

Tags

More Books & Reference apps