Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa app icon

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa

first-rate-apps · com.andromo.dev658544.app668213

Not rated yet 10K+ downloads v2.9 8.8 MB Android 4.1+ PEGI 3 · Everyone

At a glance

Latest version
v2.9 (1035)
Updated
Feb 2, 2021 (5 years ago)
APK size
8.8 MB
Requires
Android 4.1+ (API 16)
CPU support
Any (no native code)
Category
Lifestyle (app)
Listed since
Nov 3, 2020 (at least)
Permissions
4
Developer contact
[email protected]
Privacy
Developer's privacy policy

About this APK

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa is an app by first-rate-apps in the Lifestyle category, listed since at least November 2020. It has no native code, so it runs on any Android processor.

It asks for 4 permissions, none of them sensitive.

What's new in v2.9

1.This Update includes bug fixes and improvements 2. New version with some awesome features

Description

From the listing uploaded by “split-store”.

Wannan application yana dauke da Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana’iza, da RAYUWAR ANNABI (S.A.W) A CIKIN WATAN AZUMI da Rayuwar Annabi (S.A.W) A Lokacin Aikin Hajji da Matsayi Sahaba A Lokacin Annabi SAW & Bayansa da kuma Falalan Uwayen Muminai (Matan Manzon Allah SAW) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da harshen larabci. Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (S.A.W). Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai,ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar musulunci da kuma rayuwar Annabi Mohammad (S.A.W). ina fatan wannan application wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi. Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan application kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana. Takaiccen tarihin manzon Allah. Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (SAW). Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abūl-Qāsim Muḥammad ibn ʿAbd Allāh ibn ʿAbd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn ˁAbd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam. Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi ɗan Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim. Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra'uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu. Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: An aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in. Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma musulmi suka karva daga gare shi. Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa. Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa. Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (a.s) ita ce matarsa ta farko, amma sauran su ne: Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab 'yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna 'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya 'yar Huyayyi xan Akhdabl. 'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum. Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab)- Khaibar- Hunaini. Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana. Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star

Security & authenticity

Security rating: Trusted

Signing certificate

  • Certificate issued to “Andromo.com L=Winnipeg” The developer's name — though anyone can put any name in a certificate.

Store checks and file details

  • Developer signature verified Feb 2, 2021
  • Antivirus scan passed Mar 2, 2021
  • Signed byCN=Andromo App, OU=Development, O="Andromo.com L=Winnipeg", ST=MB, C=CA
  • Signing certificate (SHA-1)E4:47:63:A6:69:EA:E7:06:12:1C:8F:C5:37:00:94:65:9A:31:0C:9B
  • File MD50d7ad20032ded936529278bec08f522b
  • Uploaded by “split-store” Gold tier · 24,358 followers · uploading since 2019

Scans and ratings come from the source store; the certificate comparisons are AAPKs's own, made from the files' published signatures. AAPKs doesn't scan files itself — compare the MD5 and signer after downloading.

Permissions (4)

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa requests 4 permissions, none of them sensitive.

Required hardware & features

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa APK: questions and answers

Can I install this APK over the version I already have?

Only if it is signed with the same certificate as the copy on your phone and isn't an older version. If Android says “App not installed”, the certificates differ; uninstalling your copy first works but deletes its data unless it is backed up.

Is the Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa APK safe?

No one can promise that a file is safe, but some things can be checked. The source store rates this file Trusted. After downloading, check that the file's MD5 is 0d7ad20032ded936529278bec08f522b.

Tags

More Lifestyle apps